Gwamnatin Jihar Zamfara da ke arewacin Najeriya ta ba da umarnin rufe kafofin yaɗa labarai shida saboda zargin saɓa dokokin da gwamnatin ta kafa. Kwamashinan Yaɗa Labarai Ibrahim Dosara ya faɗa wa BBC ...
A jerin wasikunmu da marubutan Afirka suke rubutawa, a wannan makon marubuciya 'yar Najeriya Adaobi Tricia Nwaubani ta soki kafofin watsa labaran duniya kan salon da suka bi wajen bayar da rahotanni ...
Masana a Nijar sun duba gudunmawar kafafen yada labarai wajen bunkasa harshen Hausa wanda ake amfani da shi a kasashe 45 albarkacin Ranar Hausa ta Duniya ta bana. Jamhuriyar Nijar ta bi a wannan ...